musha dariya
Wani saurayi ne yana da budurwa sai babanta ya siya mata waya "galaxy s3", sai ta kira saurayinta yazo yaga wayan da aka siya mata "galaxy s3" daga jin tace "galaxy s3" kawai yaje ya sayar da awakinsa guda 5 ya ranci kudi ya hada ya sayo "GALAXY S4" sai yaje gidan su budurwarsa sai yaga za'a tada sallar magriba sai yayi alwalla ya shiga sallah an tafi sujada dama kanana kaya yasa ajikinsa se yasa wayar a aljihun bayan yana zaman sujjada sai yaji "RUKUKUS" ana sallah sai yace "BURA UBA TACI SCREEN" har cikin loud speaker. Har yasa wasu dariya suna sallah.
Tags:
Musha Dariya

0 comments: