Friday, 7 November 2014

wata rana annabi (saw)

Wata rana wata mata takawo
karar mijinta gurin annabi (s a
w) tace "ya RASULLAHI
nakasance banajin dadin zama
da mijina saboda yana warin
kashi (doyi maras dadi)"
sai annabi yace aje akirawo
masa mijin nata bayan
ankirawo shi yace aje adauko
bargonda suke bacci dashi
akaje aka dauko
sai annabi yasanya bargon
acikin hamattansa masu
kamshi yagoge dukan
hamattansa sannan yamikawa
wannan mutum yace kaje
kayafashi ajikinka.



Hakan kuwa akayi tun daga
ranar yadaina wannan warin
kuma yayi ta kamshin turare
mai tsananin kamshi har
karshen rayuwar sa.



Hmmmmmmmmmmmmmm
mm
annabi kenan wanda yafi
kamshi kamshi
kuma yafi kamshi kamsashewa
Ya Allah kayi dadin tsira da
aminci gurin dan gatanka (s a
w)
Ya Allah duk wanda yadau
hannunsa mai albarka yayi
Comment/share din wannan
saqon ya Allah kanuna masa
manzo (s a w) acikin
mafarkinsa.


Ameen.
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: