Cikin Mutanen Nan wayene yafi Abin Al-ajabi yafi mamaki
watara tafiya ya hada mutane ukun nan da zan lissofo;
Barawo, dan Makaranta, Mashayen ta6a!!
Suna cikin Taffiya sai suka kawo dai dai inda gada yake koda suka iso ruwa yazo da yawa ya cire gadan kap di jam yanzu kowa zai kawo dabbaranshi...
1. Mashaye ta6a da yaga haka kawai sai ya jaa hayakin ta6an sa kawai ya hau hayakin ya hayee
2. Dan makaranta shikuma ya ciro fefosin takkadan shi kawai ya shin fida ya haye
sauran Barawo
3 shikuma barawo kawai ya sace dukkanin ruwan gaba daya ya haye shima
Shin cikin mutanen nan waye yafi yin Abin al-ajabi!!?
Cikin Mutanen Nan wayene yafi Abin Al-ajabi yafi mamaki
Tags:
Abin Mamaki

barawo
ReplyDeleteBarawo
ReplyDeleteBarawo
ReplyDelete