Saturday, 4 April 2015

kai nifa kun dameni MTN kullum sai kudauki naira hamsin a account din ---- idan kana daya daga ciki to ga hanya da zaka bi

DAKATAR DA SAKO BARKATAI NA MTN NG. (MTN SPAM SMS)

Kakan samu sakwanni dayawa daga layin MTN akowanne lokaci sukanyi sakon, sannan wani sakon ba daga kamfanin MTN suke ba, zaka ga lambobin daban, kala-kala, indai sako. Daga kamfanin MTN yake zaka samu. Saukinsa sosai.

Domin dagakatar da sako tura kalmar "STOP zuwa 33111. Zasu ma sako da cewar. Ka jira zasu cireka acikin. 20hrs.
Previous Post
Next Post

About Author

0 comments: